Saurari shirin yamma na DW na 04 ga watan Agusta 016
Abdourahamane HassaneAugust 4, 2016
Shugabannin kasashe na yankin Gabashin Afirka na Kungiyar IGAD za su gudanar da wani taro a gobe Juma'a a birnin Addis Ababa na Habasha domin tattauna rikicin Sudan ta Kudu.