Saurarin shirin yamma na DW na 20-04-16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdourahamane Hassane04/20/2016April 20, 2016Shugabar Kasar Brazil Dilma Roussef wacce ke shirin fuskantsar tsigewa da gwamnatin na shirin kai ziyara a birnin New York a gobe Alhamis domin halarta taron Majalisar Ɗinkin Duniya kan sauyin yanayi.https://p.dw.com/p/1IZNCTalla