1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Senegal: Zaben 'yan majalisun dokoki

Zainab Mohammed Abubakar
July 28, 2017

A wannan Lahadin ce al'ummar kasar Senegal ke gudanar da zaben 'yan majalisar dokoki, biyo bayan yakin neman zabe da ya fuskanci tashin hankali

https://p.dw.com/p/2hKey