SiyasaSharhi: Kone tutar wata kasa a Jamus wuce gona da iri neTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaInes Pohl MNA12/13/2017December 13, 2017Jamus budaddiyar kasa ce mai kuma hakuri. Amma duk mai son yin rayuwa a Jamus dole ya girmama dokokin kasar, ciki har da yaki da masu kyamar Yahudawa inji babbar editar DW Ines Pohl.https://p.dw.com/p/2pIDOTalla