SiyasaShekaru 70 na kafa Isra'ila ina makoma?To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAhmed Salisu (YB)04/19/2018April 19, 2018A wannan Alhamis din ce aka cika shekaru 70 da kafa kasar Isra'ila, lamarin da ya sanya mahukunta da al'ummar kasar gudanar da bukukuwa na murna yayin da Falasdinawa ke juyayi a wannan rana.https://p.dw.com/p/2wMNOTalla