Shekaru hudu da fara rikicin kasar SiriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMahmud Yaya Azare03/15/2015March 15, 2015A wannan Juma'ar ce ake cika shekaru hudu da fara boren neman sauyi a kasar Siriya, boran da ya rikide zuwa yakin basasar da ya salwantar dubun dubatan rayuka da kuma raba wasu masu yawa da muhallansu.https://p.dw.com/p/1EqhyTalla