1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dare 29-12-21

Abdourahamane Hassane
December 29, 2021

'Yan majalisar dokoki a Kenya sun bai wa hamata isaka a zauran majalisar a sa'ilin da suke tattaunawa kan wani kudirin doka a kan tsarin jam'iyyun siyasa.

https://p.dw.com/p/44y3Y