1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Dw na rana- 15.10.15

Zainab Mohammed AbubakarOctober 15, 2015

A cikin shirin za ku ji matakin da gwamnatin Janhuriyar Nijar ta dauka na fadada dokar ta baci a jihar Diffa saboda karuwar hare-haren Boko Haram.

https://p.dw.com/p/1Gp4S