1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin DW na yamma na ran 22 ga watan Agusta 2015

Gazali Abdou TasawaAugust 22, 2015

A Afganistan mutane akalla 12 sun hallaka a yayin da sama da 60 suka ji rauni a cikin wani harin kunar bakin wake da aka kaddamar a wannan Assabar a birnin Kanoul

https://p.dw.com/p/1GK0r