A cikin shirin za a ji majalisar sojin wucin gadi ta cimma yarjejeniyar kafa gwamnati tare da masu fafutuka da zai share fage a samar da mulkin dimukuradiyya don shirya babban zabe.A kasar Ghana, Kungiyar 'yan jarida ce ta kira zanga-zanga don nuna adawa da yadda gwamnati ke hana su yancin walawala a gudanar da ayyukansu.