A cikin shirin za ku ji cewa hukumomi a Sudan sun kafa dokar ta baci sakamakon ambaliya mai muni da kasar ta gani, a Najeriya likitoci za su fara yajin aiki na kasa baki daya daga farkon mako mai zuwa. Akwai shirin Ciniki da Masana'antu da Amsoshin Takardunku.