1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 06.04.2019

Mohammad Nasiru Awal
April 6, 2019

A cikin shiri za ku ji cewa ana ci gaba da zanga-zangar adawa da kashe-kashe a jihar Zamfara, inda a ranar Jumma'a aka sake hallaka akalla mutum 50 a garin Kauran Namoda.

https://p.dw.com/p/3GP9D