Cikin shirin za a ji yadda karin farashin Burodi da mahukunta a kasashen Sudan da Tunusiya suka yi a wasu daga cikin kayyayakin masarufi, ke ci gaba da fuskantar boren da ya kai ga yin taho mu gama da jami'an tsaro. A Najeriya kuma takaddama tsakanin malamai da gwamnatin jihar Kaduna ce ta shiga wani mataki.