A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahotanni ciki har da na wani mummunan hari da wasu da ake zargin 'yan ta'addan ISWAP ne, suka kai a jihar Borno da ke yankin Arewa maso Gabashin Najeriya. Akwai sauran rahotanni da sauran shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.