1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 11.09.2020

Zainab Mohammed Abubakar
September 11, 2020

Ya yin da al'ummar Kaduna ke maraba da dokar hukuncin Dandaka da majalisar jihar ta zartar a kan masu laifin fyade wa kananan yara, kungiyoyin kare hakkin yara sun yi fatan cewar za a aitara da dokar a zahiri.

https://p.dw.com/p/3iM5K