SiyasaShirin rana 11.10.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala10/11/2019October 11, 2019A cikin shirin za ku ji cewar a wannan Juma'ar ake bikin ranar yara mata ta duniya ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin waiwaye kan rayuwar yara mata a duniya baki daya.https://p.dw.com/p/3RAOXTalla