1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 12.10.2020

October 12, 2020

Cikin shirin bayan labaran duniya za a ji yakka aka damu a kan yadda aka sace mutane akalla 15 a Abuja fadar gwamnatin Najeriya. Kungiyar Tarayyar Turai ta bayar da tallafin kudi sama da miliyan dubu biyu ga wasu kungiyoyin masu zaman kansu a Nijar.

https://p.dw.com/p/3jpJV