SiyasaShirin Rana 13.10.2023To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane10/13/2023October 13, 2023Hezbullah ko Isra'ila ba sa muradin ganin ruruwar wutar sabon tashin hankali ya kunno kai a kusa da iyakar Lebanon, Sai dai killace Gaza da Isra'ila ta yi bayan hare-haren Hamas na iya sauya lamarin cikin kankanin lokaci.https://p.dw.com/p/4XVvUTalla