1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 15.01.2020

Gazali Abdou Tasawa
January 15, 2020

A cikin shirin za ku ji cewa Kungiyar IS reshen Afirka ta Yamma wato ISWAP ta dauki alhakin harin da aka kai a cibiyar sojojin Nijar ta garin Chinegodar na yammacin kasar inda sojoji 89 suka halaka.

https://p.dw.com/p/3WFi3