1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana: 15.05.2021

MouhammadouMay 15, 2021

Sojojin Habasha sun yi ikirarin fatattakar rundunar da ake kyautata zaton ta mayakan tsohuwar jam’iyya da ke mulki a yankin na Tigray ne a lokacin da suke kokarin shigowa daga makwabciyar kasar Sudan.

https://p.dw.com/p/3tRm1