1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin rana 18.05.2021

Ramatu Garba Baba
May 18, 2021

A shirin bayan an sha labaran duniya za a ji rahotanni daga sassan duniya, ciki har da matakin Najeriya na bin sahun manyan kasashen duniya a tsoma baki don ganin a shawo kan rikicin Yahudawa da Falisdinawa.

https://p.dw.com/p/3tZb4