SiyasaShirin Rana 20.01.2021To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi01/20/2021January 20, 2021A cikin shirin za a ji a yau Laraba da karfe 12 na rana, agogon birnin Washington, shidda na yamma agogon Nijeriya, Joe Biden zai yi rantsuwar kama ragamar mulkin Amurika a matsayin Shugaba na 46.https://p.dw.com/p/3oBTETalla