SiyasaShirin rana 20.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya09/20/2018September 20, 2018A cikin shirin za a ji kungiyar da ke yaki da safarar kudaden haramun a yammacin Afirka ta gudanar da wani taro a jihar Legas Najeriya. Kana a ji Asusun Kula da Kananan Yara na UNICEF ya fara aikin yi wa yara kanana rijistar haihuwa a Jigawa. https://p.dw.com/p/35FLKTalla