A cikin shirin za a ji cewar a karon farko kasar Saudiyya ta tabbatar da mutuwar dan jaridar nan Jamal Khashoggi bayan tsawon lokaci tana musantawa. Muna kuma dauke da shirin ciniki da masama'antu da ji ka karu da kuma wasin masu sauraro da amsoshin takardunku.