1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 20.10.2020

Abdullahi Tanko Bala
October 20, 2020

A Najeriya masu zanga-zangar neman ganin an gudanar da sauye-sauye a aikin ‘yan kasar sun ci gaba da zanga-zanga a Abuja babban birnin tarayyar kasar duk da kokarin gwamnatin na shawo kan lamarin.

https://p.dw.com/p/3kBk2