SiyasaShirin Rana 21.04.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa04/21/2019April 21, 2019Cikin shirin za a ji shirye-shiryen sanar da sabon labari a rikicin siyasar Sudan. Shugabannin kasashen duniya kuwa na mika sakonni alhini ga al'umar kasar Sri Lanka da ke fama da rashi daruruwan 'yan kasar a hare-haren boma-bomai.https://p.dw.com/p/3HBUTTalla