1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24-02-19

Abdourahamane Hassane
February 24, 2019

Al'ummar Senegal na gudanar da zaben shugaban kasa a wannan Lahadi domin zabar daya daga cikin 'yan takara biyar da ke neman mukamin ciki har shugaba mai barin gado Macky Sall.

https://p.dw.com/p/3E0QT