1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Rana: 25.01.2019

Zainab Mohammed Abubakar
January 25, 2019

A daidai lokacin da ake cika shekaru 8 da juyn juya halin da bai yi nasara a kasar Masar ba, zanga zangar neman sauyin da ake yi a makwabciyarta Sudan, ta sanya mahukuntan na Masar daukar matakan riga kafin dawowar zanga zanagar neman sauyi

https://p.dw.com/p/3CDSi