A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahotanni da suka hadar da yadda Jamus ta ta bijiro da wani tsari na daukar kawararrun ma'aikata da suka yi ritaya kuma ke muradin ci-gaba da aiki a matsayin 'yan kwantiragi. Akwai sauran rahotanni da kuma shirye-shiryenmu da muka saba gabatar muku.