SiyasaShirin Rana 27.12.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/27/2019December 27, 2019A cikin shirin za ku ji cewa a Najeriya kungiyar Boko Haram reshen IS wato ISWAP ta halaka wasu Kiristoci 11 da take tsare da su ta hanyar yi masu yankan rago, da sunan fansa ga kisan Abubakar al-Bagdadi shugaban IS wanda Amirka ta kashe.https://p.dw.com/p/3VOzPTalla