1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana, 28.10.2017

October 28, 2017

Cikin shirin za a ji cewa manyan garuruwan kasar sun kasance tsit a ranar Asabar bayan hatsaniyar siyasa da kasar ta sami kanta ciki, inda ya kai ga asarar rayuka sakamakon arangama tsakanin jami'an 'yan sanda da kuma 'yan adawa.

https://p.dw.com/p/2mfhm