SiyasaShirin Rana: 29.06.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou06/29/2019June 29, 2019A cikin shirin za a ji cewa shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS sun soma wani taron koli karo na 55 a Abuja don tattauna batutuwa da dama ciki har da na tsaro da kudaden bai daya. https://p.dw.com/p/3LKoWTalla