1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 30-12-21

Abdourahamane Hassane
December 30, 2021

Wannan ne karo na biyu da shugabannin ke tattaunawa a cikin 'yan makonnin nan. Ana sa ran Shugaba Putin zai ci gaba da nuna bukatarsa ta kungiyar tsaro ta NATO da ta nesanta kanta daga tallafa wa Ukraine.

https://p.dw.com/p/450fi