A cikin shirin shirin za ku ji Jamhuriyar Nijar mayakan Boko Haram sun yi garkuwa da mutane 11 a yankin Diffa, a yayin da a Najeriya kungiyoyin bayar da agaji masu zaman kansu suka kara azama don tallafa wa wadanda rikicin 'yan bindiga ya kora daga gidajensu a Jihar Katsina.