A cikin shirin bayan Labaran Duniya, akwai rahoto kan dokar tilasta kafafaen yada labarai a Jamhuriyar Nijar bayyana sanarwar duk wani gargadi dangane da matsaloli da annoba da ka iya afkuwa a kasar da ma sauran rahotanni da shrye-shiryen da muka saba gabatar muku.