SiyasaSaurari shirin Rana 31.03.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya03/31/2019March 31, 2019Sarki Salman na Saudiyya, kasar da ke zama babbar kawa ga Amirka a yankin kasashen Larabawa ya yi fatali da matsayar Shugaba Donald Trump na cewa Amirka ta amince cewa yankin Tuddan Golan mallaki ne na Isra'ila.https://p.dw.com/p/3FyIETalla