Cikin shirin za a ji abin da kungiyar Amnesty International ta fada kan batun kare hakkin bil Adama a Najeriya. A Sudan zaman tankiya ne ke kara zafi tsakanin majalisar soji da masu neman sauyi. Wasu na amfani da watan Azumi wajen barin shan taba sigari a Nijar.