1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 05.09.2018

SK2 / S02SSeptember 5, 2018

Matan da ke gudun hijira a Jamus bisa dalilai dabam-dabam na samun kulawa ta musamman daga kungiya mai suna Agisra da ke da cibiya a birnin Kolon wadda ta cika shekaru 25.

https://p.dw.com/p/34MQl