Siyasashirin rana na 08.09.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe09/08/2018September 8, 2018 A cikin shirin za ku ji cewa tsohon shugaban kasar Angola Jose Eduardo dos Santos wanda kuma shi ne ke jagorantar babbar jam'iyyar da ke mulki a kasar ya yi bankwana da siyasa bayan shekaru kusan 40.https://p.dw.com/p/34XKYTalla