Shirin rana na 12 ga watan Yuni 2015To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa06/12/2015June 12, 2015A jamhuriyar Nijar ana takaddama kan musabbabin mutuwar wani hakimi a gidan kaso daga cikin wasu hakimai takwas da ake tsare da su a bisa zargin kin bada hadin Kai cikin yaki da Boko Haram.https://p.dw.com/p/1FgObTalla