1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 20:09:2017

Ramatu Garba Baba
September 20, 2017

A cikin shirin za a ji karin bayani kan martanin masu sharhi dama sauran al'umma kan jawaban da shugabanin kasashen duniya suka gabatar a gaban taron koli na Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana yanzu haka a birnin New York na kasar Amurka.

https://p.dw.com/p/2kO3R