1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana na 24.05.2019

Mouhamadou Awal Balarabe
May 24, 2019

A cikin za ku ji cewa Kungiyar Tarayyar Turai ta ce matsayinta kan batun ficewar Birtaniyar daga gamayyar kasashen Tura na nan ba fashi kamar yadda kasar ta sanya hannu.

https://p.dw.com/p/3J2Jf