Saurari shirin rana na DW Hausa 26.04.16To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Ibrahim Jargaba04/26/2016April 26, 2016Shirin namu na wannan lokaci ya kunshi komawar shugaban adawar kasar Sudan ta Kudu Riek Machar birnin Juba, bayan tsawon lokaci ana jiransa, sakamakon yarjejeniyar sulhu da aka cimma na kafa gwamnatin hadin kan kasa.https://p.dw.com/p/1IcwTTalla