1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na DW Hausa

SK2/ S02SSeptember 30, 2016

Saurari shirin rana na DW Hausa

https://p.dw.com/p/2QmpL

Asusun kula da yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta bayyana cewar, yara wajen dubu 400 ke fama da yunwa a Najeria. A wannan Juma'ar ce kuma aka gudanar da bizinar tsohon shugaban Izraila