A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan wanke shugaban majalisar dattawan Najeriya Sanata Bukola Saraki da kotun kolin kasar tayi daga zargin bayyana kadarorin bogi a yayin da ya ke gwamna gabanin zamanssa shugaban majalisar, da sauran rahotanni da shirye-shiryenmu.