Saurari shirin rana na DW HausaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Ibrahim07/11/2016July 11, 2016A cikin shirin bayan Labaran Duniya muna tafe da rahoto kan ziyarar daraktar Hukumar Lafiya ta Duniya WHO mai kula da nahiyar Afirka a Najeriya, da sauran rahotanni da kuma shirye-shiryen da muka saba gabatar muku.https://p.dw.com/p/1JNJKTalla