SiyasaShirin rana na DW na 12.11.2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari11/12/2016November 12, 2016https://p.dw.com/p/2SbgmTallaA cikin shirin za a ji cewa 'yan kungiyar Taliban sun kai hari a wani babban sansanin sojojin Amirka da ke kasar Afghanistan inda suka kashe mutane hudu tare da jikkata wasu 18.