SiyasaShirin rana na DW na 15. 06. 2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/15/2017June 15, 2017A cikin shirin za a ji cecekucen 'yan Najeriya kan batun wanke shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki da kotu ta yi, bayan kwashe tsawon lokaci ana shari’a kan zargin cewa ya boye gaskiya wajen bayyana kadarorin da ya mallaka.https://p.dw.com/p/2elCmTalla