SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZulaiha Abubakar07/12/2018July 12, 2018Shugaba Donald Trump na Amirka ya nunar da cewa bisa manufarsa kasashen kungiyar tsaro ta NATO ko OTAN sun amince da kara kudaden tsaro da suke kashewa lokacin tsaron kungiyar da ke gudana a birnin Brussels na kasar Beljiyamhttps://p.dw.com/p/31Ld6Talla