Shirin ya kunshi yadda tuni wasu ma'aikata a Najeriya suka fara kosawa da matakin hana zuwa aiki saboda rage hanzarin coronavirus mai yaduwa kamar wutar daji. A Nijar ana shirin mayar wa maniyata zuwa Hajji da Umra kudadensu bayan Saudiyya ta ce a saurara saboda cutar nan.